31 Da Musa ya ga haka, ya yi mamakin abin da ya gani. Da ya matso domin ya duba, sai ya ji muryar Ubangiji ta ce,
Karanta cikakken babi A.m. 7
gani A.m. 7:31 a cikin mahallin