A.m. 7:36 HAU

36 Shi ne kuwa ya fito da su, bayan ya yi abubuwan al'ajabi da mu'ujizai a ƙasar Masar, da Bahar Maliya, da kuma a cikin jeji, har shekara arba'in.

Karanta cikakken babi A.m. 7

gani A.m. 7:36 a cikin mahallin