A.m. 7:6 HAU

6 Abin da Allah ya faɗa kuwa shi ne zuriyar Ibrahim za su yi baƙunci a wata ƙasa, mutanen ƙasar kuwa za su bautar da su, su kuma gwada musu tasku har shekara arbaminya.

Karanta cikakken babi A.m. 7

gani A.m. 7:6 a cikin mahallin