A.m. 7:8 HAU

8 Ya kuma yi masa alkawari game da kaciya. Ta haka, da Ibrahim ya haifi Ishaku, ya yi masa kaciya a rana ta takwas. Ishaku ya haifi Yakubu, Yakubu kuma ya haifi kakanninmu sha biyun nan.

Karanta cikakken babi A.m. 7

gani A.m. 7:8 a cikin mahallin