39 Da suka fito daga ruwan, Ruhun Ubangiji ya fauce Filibus, bābān kuma bai ƙara ganinsa ba. Sai ya yi ta tafiya tasa yana farin ciki.
Karanta cikakken babi A.m. 8
gani A.m. 8:39 a cikin mahallin