9 Akwai wani mutum kuwa, mai suna Saminu, wanda dā yake sihiri a birnin, har yana ba Samariyawa mamaki, yana cewa shi wani muhimmi ne.
Karanta cikakken babi A.m. 8
gani A.m. 8:9 a cikin mahallin