Fil 1:7 HAU

7 Na yi farin ciki ƙwarai, zuciyata kuma ta ƙarfafa saboda ƙaunar da kake yi, yă kai 'dan'uwana, domin zukatan tsarkaka sun wartsake ta dalilinka.

Karanta cikakken babi Fil 1

gani Fil 1:7 a cikin mahallin