Filib 2:1 HAU

1 In akwai ƙarfafawa a cikin Almasihu, in dai da ƙarfin rinjaye na ƙauna, in har da tarayyarku ga Ruhu, da soyayyarku da kuma tausayinku,

Karanta cikakken babi Filib 2

gani Filib 2:1 a cikin mahallin