Filib 3:13 HAU

13 Ya 'yan'uwa, ban ɗauka a kan cewa na riga na riƙi abin ba, amma abu guda kam ina yi, ina mantawa da abin da yake baya, ina kutsawa zuwa ga abin da yake gaba.

Karanta cikakken babi Filib 3

gani Filib 3:13 a cikin mahallin