Filib 3:3 HAU

3 Don mu ne masu kaciyar ainihi, masu bauta wa Allah ta wurin Ruhu, masu taƙama da Almasihu Yesu, ba mu kuma dogara da al'amuran ganin ido,

Karanta cikakken babi Filib 3

gani Filib 3:3 a cikin mahallin