Filib 3:5 HAU

5 An yi mini kaciya a rana ta takwas, asalina Isra'ila ne, na kabilar Biliyaminu, Ba'ibrane ɗan Ibraniyawa, bisa ga Shari'a kuwa ni Bafarisiye ne,

Karanta cikakken babi Filib 3

gani Filib 3:5 a cikin mahallin