Filib 4:1 HAU

1 Saboda haka ya 'yan'uwana, ƙaunatattuna, waɗanda nake bege, ku da kuke abin farin cikina da abin taƙamata kuma, ku dage ga Ubangiji, ya ku ƙaunatattuna.

Karanta cikakken babi Filib 4

gani Filib 4:1 a cikin mahallin