Gal 1:1 HAU

1 Daga Bulus, manzo, ba kuwa manzon mutum ba, ba kuma ta wurin wani mutum ba, sai dai ta wurin Yesu Almasihu, da Allah Uba, wanda ya tashe shi daga matattu,

Karanta cikakken babi Gal 1

gani Gal 1:1 a cikin mahallin