Gal 1:10 HAU

10 To, wato ni son mutane nake nema ne, ko kuwa na Allah? Ko kuwa ƙoƙari nake yi in faranta wa mutane zuciya? Da har yanzu mutane nake faranta wa zuciya, ai, da ban zama bawan Almasihu ba.

Karanta cikakken babi Gal 1

gani Gal 1:10 a cikin mahallin