Gal 1:12 HAU

12 domin ba daga wurin mutum na samo ta ba, ba kuma koya mini ita aka yi ba, sai dai ta wurin bayyanar Yesu Almasihu a gare ni ne na same ta.

Karanta cikakken babi Gal 1

gani Gal 1:12 a cikin mahallin