17 ban kuma je Urushalima wurin waɗanda suka riga ni zama manzanni ba, sai nan da nan na je ƙasar Larabawa, sa'an nan na komo Dimashƙu.
Karanta cikakken babi Gal 1
gani Gal 1:17 a cikin mahallin