Gal 1:23 HAU

23 Sai dai kawai sun ji an ce, “Wanda dā yake tsananta mana, ga shi, a yanzu yana sanar da bangaskiyar nan da dā yake ta rusawa!”

Karanta cikakken babi Gal 1

gani Gal 1:23 a cikin mahallin