Gal 2:17 HAU

17 In kuwa ya zamana, sa'ad da muke neman kuɓuta ga Allah ta wurin Almasihu, an tarar har mu kanmu ma masu zunubi ne, ashe, Almasihu yana hidimar zunubi ne? A'a, ko kusa!

Karanta cikakken babi Gal 2

gani Gal 2:17 a cikin mahallin