15 To, 'yan'uwa, bari in yi muku misali. Ko alkawari na mutum ne kawai, in dai an riga an tabbatar da shi, ba mai soke shi, ba kuma mai ƙara wani abu a kai.
Karanta cikakken babi Gal 3
gani Gal 3:15 a cikin mahallin