Gal 4:9 HAU

9 Amma a yanzu da kuka san Allah, ko ma dai a ce Allah ya san ku, ta yaya za ku sāke komawa a kan raunanan al'adu marasa biyan bukata, har kuna neman komawa ga bautarsu?

Karanta cikakken babi Gal 4

gani Gal 4:9 a cikin mahallin