10 Na dai amince da ku a cikin Ubangiji, ba za ku bi wani ra'ayi dabam da nawa ba. Wannan da yake ta da hankalinku kuwa zai sha hukunci, ko shi wane ne.
Karanta cikakken babi Gal 5
gani Gal 5:10 a cikin mahallin