2 To, ni Bulus, ina gaya muku, in kuna yarda a yi muku kaciya, Almasihu ba zai amfane ku kome ba ke nan.
Karanta cikakken babi Gal 5
gani Gal 5:2 a cikin mahallin