4 Ku da kuke neman kuɓuta ga Allah ta wurin bin Shari'a, kun katse daga Almasihu ke nan, kun noƙe daga alherin Allah.
Karanta cikakken babi Gal 5
gani Gal 5:4 a cikin mahallin