Gal 6:14 HAU

14 Amma ni ko kusa ba zan yi fariya ba, sai dai a game da gicciyen Ubangijinmu Yesu Almasihu, wanda ta albarkacin mutuwarsa a kan gicciye ne na yar da sha'anin duniya, duniya kuma ta yar da sha'anina.

Karanta cikakken babi Gal 6

gani Gal 6:14 a cikin mahallin