Gal 6:17 HAU

17 Daga nan gaba kada kowa ya ƙara damuna, domin a jikina ina da tabbai masu nuna ni bawan Ubangiji Yesu ne.

Karanta cikakken babi Gal 6

gani Gal 6:17 a cikin mahallin