Kol 1:10 HAU

10 domin ku yi zaman da ya cancanci bautar Ubangiji, kuna faranta masa ta kowane fanni, kuna ba da amfani a kowane aiki nagari, kuna ƙaruwa da sanin Allah.

Karanta cikakken babi Kol 1

gani Kol 1:10 a cikin mahallin