Kol 1:20 HAU

20 da nufin ta wurinsa, Allah yă sulhunta dukkan abubuwa da shi kansa, na ƙasa ko na sama, yana ƙulla zumunci ta wurin jininsa na gicciye.

Karanta cikakken babi Kol 1

gani Kol 1:20 a cikin mahallin