Kol 1:25 HAU

25 wadda na zama mai hidimarta bisa ga aikin nan da Allah ya ba ni amana saboda ku, domin in sanar da Maganar Allah sosai,

Karanta cikakken babi Kol 1

gani Kol 1:25 a cikin mahallin