Kol 2:20 HAU

20 Idan mutuwarku tare da Almasihu ta 'yanta ku daga al'adun duniyar nan, me ya sa kuke zama har yanzu kamar ku na duniya ne? Don me kuke bin dokokin da aka yi bisa ga umarnin 'yan adam da koyarwarsu,

Karanta cikakken babi Kol 2

gani Kol 2:20 a cikin mahallin