Kol 2:7 HAU

7 kuna kafaffu, kuna ginuwa a cikinsa, kuna tsayawa da bangaskiya gaba gaba, daidai yadda aka koya muku, kuna gode wa Allah a koyaushe.

Karanta cikakken babi Kol 2

gani Kol 2:7 a cikin mahallin