20 Ku 'ya'ya, ku yi wa iyayenku biyayya ta kowane hali, domin haka Ubangiji yake so.
Karanta cikakken babi Kol 3
gani Kol 3:20 a cikin mahallin