Kol 4:10 HAU

10 Aristarkus, abokin ɗaurina, yana gaishe ku, haka kuma Markus, wanda kakansu ɗaya ne da Barnaba. Shi ne aka riga aka yi muku umarni a game da shi. In dai ya zo wurinku, ku karɓe shi.

Karanta cikakken babi Kol 4

gani Kol 4:10 a cikin mahallin