Luk 1:18 HAU

18 Sai Zakariya ya ce wa mala'ikan, “Ta ƙaƙa zan san haka? Ga ni tsoho, maiɗakina kuma ta kwana biyu.”

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:18 a cikin mahallin