Luk 1:41 HAU

41 Sai ya zamana da Alisabatu ta ji gaisuwar Maryamu, jariri ya motsa da ƙarfi a cikinta. Aka kuwa cika Alisabatu da Ruhu Mai Tsarki,

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:41 a cikin mahallin