Luk 1:5 HAU

5 A zamanin Hirudus, Sarkin Yahudiya, an yi wani firist mai suna Zakariya, na ƙungiyar Abaija. Yana auren wata a cikin zuriyar Haruna, sunanta Alisabatu.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:5 a cikin mahallin