Luk 1:65 HAU

65 Sai tsoro ya kama dukan maƙwabtansu. Aka yi ta baza labarin duk waɗannan al'amura ko'ina a dukan ƙasa mai duwatsu ta Yahudiya.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:65 a cikin mahallin