Luk 1:78 HAU

78 Saboda tsananin jinƙai na Allahnmu,Daga Sama hasken asubahi zai ɓullo mana,Daga can Sama ne fa zai keto mana,

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:78 a cikin mahallin