Luk 1:9 HAU

9 bisa ga al'adar hidimar firistoci, sai kuri'a ta nuna shi ne mai shiga Haikalin Ubangiji, ya ƙona turare.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:9 a cikin mahallin