Luk 10:1 HAU

1 Bayan wannan Ubangiji ya zaɓi waɗansu mutum saba'in, ya aike su biyu biyu, su riga shi gaba zuwa kowane gari da kowane wuri da shi kansa za shi.

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:1 a cikin mahallin