Luk 10:13 HAU

13 “Kaitonki, Korasinu! Kaitonki, Betsaida! Da mu'ujizan da aka yi a cikinku, su aka yi a Taya da Sidon, da tuni sun tuba, sun zauna sāye da tsumma, suna hurwa da toka.

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:13 a cikin mahallin