Luk 10:16 HAU

16 “Duk mai sauraronku, ni yake saurare. Mai ƙinku kuma, ni yake ƙi. Duk mai ƙina kuwa, wanda ya aiko ni ne ya ƙi.”

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:16 a cikin mahallin