Luk 10:19 HAU

19 Ga shi, na ba ku ikon taka macizai da kunamai, ku kuma rinjaye a kan dukan ikon Maƙiyi, ba kuwa abin da zai cuce ku ko kaɗan.

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:19 a cikin mahallin