Luk 10:35 HAU

35 Kashegari ya ɗebo dinari biyu ya ba maigidan, ya ce, ‘Ka yi jiyyarsa, duk kuma abin da ka ɓatar bayan wannan, in na dawo sai in biya ka.’

Karanta cikakken babi Luk 10

gani Luk 10:35 a cikin mahallin