Luk 11:27 HAU

27 Yana faɗar haka, sai wata mace a taron ta ɗaga murya ta ce masa, “Albarka tā tabbata ga wadda ta haife ka, wadda ka sha mamanta.”

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:27 a cikin mahallin