Luk 11:32 HAU

32 A Ranar Shari'a mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan su kā da su. Don sun tuba saboda wa'azin Yunusa. To, ga kuma wanda ya fi Yunusa a nan.”

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:32 a cikin mahallin