Luk 11:34 HAU

34 Ido shi ne fitilar jiki. In idonka lafiyayye ne, duk jikinka zai cika da haske. In kuwa idonka da lahani, sai jikinka ya cika da duhu.

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:34 a cikin mahallin