Luk 12:11 HAU

11 Sa'ad da suka kai ku gaban majami'u, da mahukunta da shugabanni, kada ku damu da yadda za ku mai da jawabi, ko kuwa abin da za ku faɗa,

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:11 a cikin mahallin