Luk 12:15 HAU

15 Ya kuma ce musu, “Ku kula fa, ku yi nesa da kowane irin kwaɗayi, don yawan kaya ba shi ne rai ba.”

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:15 a cikin mahallin