Luk 12:18 HAU

18 Ya kuma ce, ‘To, ga abin da zan yi. Sai in rushe rumbunana, in gina waɗansu manya, in zuba duk amfanin gonata da kayana a ciki.

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:18 a cikin mahallin