Luk 12:45 HAU

45 In kuwa bawan nan ya ce a ransa, ‘Ubangijina ya jinkirta zuwansa,’ sa'an nan ya soma dūkan barori, maza da mata, ya shiga ci da sha har yana buguwa,

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:45 a cikin mahallin